Limit this search to....

'yar Mace
Contributor(s): Malami, Zubairu Dalhatu (Author)
ISBN: 1981579427     ISBN-13: 9781981579426
Publisher: Createspace Independent Publishing Platform
OUR PRICE:   $9.49  
Product Type: Paperback
Language: Hausa
Published: December 2017
Qty:
Additional Information
BISAC Categories:
- Family & Relationships | Marriage & Long Term Relationships
Physical Information: 0.26" H x 6" W x 9" (0.38 lbs) 110 pages
Themes:
- Topical - Family
 
Descriptions, Reviews, Etc.
Publisher Description:
Littafin 'Yar Mace ya kasance fararren al'amari, an rubuta shi a lokacin da wadansu ma'aurata suka kasa samun zaman lafiya a gidan su na aure na kimanin shekaru biyu da kusan rabi. Ya kasance darasi, kuma abin sha'awa ga makaranta, littafin 'Yar Mace ya dauko ainihin tarihin matsalar rayuwar wadannan ma'aurata musamman ma ta yadda auren su ya kasance ya doru akan karyar rayuwa wanda ba zata bulle dasu ko ina ba. Ta wannan hanyar su wadan nan ma'aurata suka iya samar wa da kansu kyakykyawar yarinya wacce ta kasance babbar mahada a tsakanin su wanda kuma rabuwar auren su ta kasance abar kyamata a tare dasu inda kuma suka koma neman mafita domin tabbatar da zaman aure a maimakon rabuwa. Tsana daga surukar Salim dai ita ta sanya auren sa da Salima ke yin tangal tangal wanda kuma aka kasa samun wata mafita, duk da wannan turja turja Rabi ta kasa raba su sakamakon suna da wata alaka ta sirri a tsakanin su wacce babu wanda ya iya sanin ta. A farko dai jama'a da dama sun samu kin amincewa da maganganun Salim inda rijima ke neman shafe su gaba daya. Sai dai daga bisani da yawa sun fuskanci cewar a bangaren rigima da sukurar ta Salim, wasa farin jirki. A bangaren Salim, shi dai a wannan gaba mafita yake nema tare da ita kanta matar tasa wato Salima. A yayin da fadan karshe na auren su ke kusantowa, mahaifiyar Salima wato Rabi ta kasa samun amintuwa da tsarin Shari'ar Musulunci game da yadda za'a warware wannan takardama da taki ci kuma taki cinyewa bayan zaman ofishin Hisbah sau biyu da akayi da kuma zaman kotu da akayi akalla sau takwas.